News
Gwamnan Sakkwato Ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Da Ta Kwace Wa Sarkin Musulmi Ikon Nada Hakimai Da Dagattai.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Majalisar Sarkin Musulmi sun cire masa ikon naɗa hakimai a jihar, yayin da Gwamna Aliyu Ahmed ya sanya hannu a dokar da ta ba da ikon haka.
Wannan dokar, ta cire wa sarkin Musulmin duk wani iko na naɗa hakimai da dagatai a faɗin Jihar Sokoto.
Wasu Ma’aurata Sun Fada Komar Jami’an Yan Sanda Bisa Yunkurin Sayar Da ‘Dan Su
Yayin bikin ƙaddamar da dokar, gwaman yace ba anyi dokar bane don muzantawa wani, sai dai domin ƙarfafa mulkin dimukraɗiya a faɗin Jihar.
Ya cigaba da cewa, malamai da sarakunan gargajiya su daina bari yan siyasa suna amfani dasu wajen cin ma manufofinso na siyasa.
A ranar dai ya sanya hannu ga dokar da ta hana wariya ga mutane masu buƙatu na musamman, da dokar ƙasa, zakka da waƙafi.
Advertisements
