Connect with us

News

Raba Tirela 20 Na Shinkafa Da Gomnatin Tarayya Ta Yiwa Jahohi Ba Shine Ma Fita Ga Talakawan Nigeria Ba

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

Raba Tirela 20 Na Shinkafa Da Gomnatin Tarayya Ta Yiwa Jahohi Ba Shine Ma Fita Ga Talakawan Nigeria Ba

Ku a lokacin baya sai da Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kai samame a wani dakin ajiyar kaya da gwamnatin jihar ta raba sama da buhu 1,000 na masara yayin da aka karkatar da kayan abinci tare da ajiyewa.

Advertisement

Raba Tirela 20 Na Shinkafa Da Gomnatin Tarayya Ta Yiwa Jahohi Ba Shine Ma Fita Ga Talakawan Nigeria Ba

Jaridar Inda Ranka ta samu labarin cewa gwamnan ya fasa rumbun ajiyar kaya, dake unguwar Sharada Industrial a cikin birnin Kano a ranar 2 ga watan December 2023

Rahotanni na nuni da cewa a  lokacin COVID-19 an yi makamancin haka gomnatin tarayya ta bada tallafi wa gomnoni domin su rabawa talakawa amma da yawa gomnoni ba su raba ba, sai lokacin ya kin neman zaɓe suka fito suka raba domin a zaɓe su.

Advertisement

Da wannan kame-kame da Gwamati take yi gwara a dawo da tallafin man fetur domin shine abinda gomnati zata yi ya amfani talakan Nigeria, ƙasa tana fama da yunwa da matsalar tsaro kuma ace talaka ba zaiyi magana.

Sai dai Fitaccen malamin addinin Muslunci Sheik Ibrahim Khalil  ya ce “Wannan abu da matasa suka motso dashi yanzu za’a godewa Allah cewar sun gane rayuwa yanzu, kuma muna fatan zasu daina karbar Taliya ko shinkafa suyi zabe”.

Advertisement

Sheik Ibrahim Khalil ya  bayyana hakan a cikin wani sakon bidiyo daya wallafa a shafinsa na Facebook mai take Zanga-Zanga.

Inda ya bayyana cewar “wannan abu da matasa suka motso dashi a yanzu abin murna ne domin ya nuna cewar sun fara banbance dadi da wahala”.

Advertisement

“Wannan abu da matasa suka motso dashi yanzu za’a godewa Allah cewar sun gane rayuwa yanzu, kuma muna fatan zasu daina karbar Taliya ko shinkafa suyi zabe”.

Inda kuma yayi kira ga matasan dasu guji zagin malamai da shugabanni domin hakan tamkar guba ce ga rayuwarsu.

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending