Connect with us

News

Tunibu ya naɗa Masari a matsayin shugaban hukumar gudanarwa ta ilimin manyan makarantu – Tetfund

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da naɗa Tsohon Gwamnan Jihar Katsina Malam Aminu Bello Masari a matsayin shugaban gudanarwar hukumar kula da ilimin manyan makarantu ta Tetfund.

Advertisement

Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da Mai baiwa Shugaban Ƙasa shawara kan kafafen watsa labarai Chief Ajuri Ngelale ya fitar a ranar Talata.

Sauran mambobin Hukumar gudanarwar akwai Sanata Sani Danladi da Mr. Sunday Adepoju da Mr. Nuruddeen Adeyemi.

Advertisement

Kafa wannan sabbin mambobin Hukumar gudanarwa ana saran zai zama wata hanya da zata kawo cigaba da inganta ilimin manyan makarantun ƙasar daya

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending