Connect with us

News

Akalla Mutum 20 Suka Mutu Sakamakon Fashewar Wani Jirgin Ruwa Da Ya Kama Da Wuta

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Akalla mutum 20 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwalen katako ya kama da wuta bayan ya yi bindiga a wani kogi a jihar Bayelsa da ke gabar tekun Najeriya a ranar Laraba, in ji kakakin ‘yan sandan.

Advertisement

Kwale-kwalen dai na dauke da ‘yan kasuwa ne da ke kai kayayyaki zuwa yankunan bakin teku, kamar yadda kakakin rundunar ‘yan sandan Bayelsa Musa Muhammed ya bayyana a ranar Alhamis.

Talakawa Zasu Ka Da Gwamnatin Da Bata Kula Da Wadanda Ke Cikin Talauci Ba —Masana

‘Yan kasuwa kan yi tafiye-tafiye na mako-mako tsakanin matsugunan bakin teku da Yenagoa babban birnin jihar.

Advertisement

Akalla dai mutane 200 ne aka ruwaito sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Najeriyar a bara, inda hukumomi kan dora alhakin hakan akan cunkoso da rashin kula da matakan kare aukwar hadurra.

 

Advertisement

 

-Reuters

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending