Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: Ajuri Ngelale Mai Ba Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Yada Labarai Ya Yi Murabus

Published

on

Ajuri Ngelale

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Ajuri Ngelale, mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, zai dauki hutun da ba zai wuce iyaka ba, domin mayar da hankali kan harkokin kiwon lafiya na kashin kansa.

Advertisement

Ajuri Ngelale ya ce, “A ranar Juma’a, na mika takarda ga shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, inda na sanar da ofishina cewa zan tafi hutun da ba a iya tantancewa ba don tunkarar al’amuran kiwon lafiya da suka shafi dangina

Za Mu  Haskawa Matasa Damammaki A Ɓangaren Harkar Ƙera Ababen-hawa A Najeriya —Hukumar NADDC

“Yayin da nake matukar godiya da cewa jirgin kasa ba ya jiran kowa, wannan yanke shawara mai ban tausayi  wanda ya haifar da dakatar da ayyuka na a matsayin mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai . Inji Ajuri Ngelale

Advertisement

Na zartar da wannan muhimmin shawarar ne bayan tattaunawa da iyalina. Ina fatan kowa zai mun afuwa bisa kuskure na ɗan adam da ake samu a wasu lokuta Nagode.

 

Advertisement

 

NIGERIAN TRACKER

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending