Connect with us

News

Jariri Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Wani Hatsarin Mota Da Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 10

Published

on

Jariri ya tsallake rijiya da baya a wani hatsarin mota da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 10 a Ecuado

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar ta bayyana cewa “mutane 10” sun mutu sannan kuma an kai wani jariri dan shekara daya zuwa asibiti a wata karamar hukumar Méndez, in ji hukumar, ta kara da cewa “mutane da dama” har yanzu “sun makale” a cikin motar.

Hotunan da kafafen yada labarai na cikin gida suka yada sun nuna wannan motar, ta kife, a kasan wani dutse, da kuma masu ceto da dama da ke aiki a wurin da hatsarin ya auku.

Dan Majalisar Tarayya Na Gaba-gaba A Kwankwasiyya Ya Fice Daga Tafiyar

Jaridar ta rawaito cewa wata yarinya mai shekaru shida ita ma ta tsira daga hatsarin, amma da munanan raunuka.

Hatsarin mota ne ke haddasa mace-mace a Ecuador. haddasa mace-mace a Ecuador.

 

Advertisement

 

AFP

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending