Connect with us

News

Ɗaliban Sakandare A Ƙasar Saudiyya Za Su Koma Amfani Da Jallabiyya A Matsayin Kayan Makaranta 

Published

on

1738407059681

DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

Ma’aikatar Ilimi a ƙasar Saudiyya ta tilasta wa  ɗaliban makarantun sakandaren gwamnati da masu zaman kansu saka kayan garganiya a matsayain kayan makaranta.

Advertisement

 

Hakan ya biyo bayan umarnin Yarima Mai Jiran Gado, Mohammed bin Salman na sauya kayan makarantar zuwa jallabiyya da sauran tufafin Larabawa don ƙarfafa al’ada da kuma kishin ƙasar.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending