News
MARKAZU SHIFA’UL ASQAM : Cibiyar Maganin Gargajiya ta Musulunci (Natural Islamic Herbal Center)
Akwai wani sabon salo na maganin gargajiya da ya haɗu da ilimin zamani da kuma koyarwar Musulunci domin kula da lafiyar al’umma. Wannan shi ne abin da Markazu Shifa’ul Asqam ya ƙuduri aniyar yi a Najeriya.
Cibiyar na bayar da kulawa ta musamman ga masu fama da manyan matsalolin lafiya kamar:
Masu ciwon hanta.
Masu fama da cutar koda, ko da an fara musu wanki.
Wadanda aka yi wa dashen koda amma har yanzu ba su samu sauƙi ba.
Masu fama da cutar suga ko yawan yin fitsari.
Marasa lafiya da ke da hawan jini.
Da kuma masu fama da shanyewar jiki
Markazu Shifa’ul Asqam na amfani da tsirrai da magungunan halitta domin tabbatar da lafiya mai dorewa, ba tare da illa ga jiki ba.
A cewar cibiyar, burinta shi ne: “kawo sauƙi ga marasa lafiya ta hanyar tsarkakakken magani na Musulunci da halitta, tare da tabbatar da lafiya mai ɗorewa ga al’umma.”
Domin karin bayani, a tuntube su ta:
Adireshin: [Yobe state pataskum old army Barack Benin p&z number 28]
Lambar waya: [07067679930, 09065150753, 09014447812]
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
