Connect with us

News

Gwamnan Jihar Osun Adeleke Ya Sauya Sheƙa Zuwa Jam’iyyar Accord

Published

on

WhatsApp Image 2025 12 09 at 19.46.49 38d21bc7 750x536 1 750x430

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar Accord, kwanaki kaɗan bayan ya fice daga jam’iyyar PDP.

Adeleke ya bayyana komawarsa Accord ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X da yammacin ranar Talata.

Advertisement

Kano 2027 : Kamar A Hankali A Hankali Shugabancin Jam’iyya Na Karkata Ga Sanata Barau

A cikin sakon nasa, gwamnan ya ce: “A yau mun gabatar da jam’iyyar Accord a matsayin sabon dandali ga jama’ar Osun. Daga Osun West zuwa Osun East har zuwa Osun Central, wannan ita ce jam’iyyarmu, sabon matakinmu zuwa ga nasara a watan Agusta na shekara mai zuwa.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending