News
Wata Likita Ta Riga Mu Gidan Gaskiya Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku
Wata likita mai suna Ere Ogbachi ta mutu bayan ta haifi ƴan-uku a Jihar Bayelsa.
Jaridar Punch ta rawaito cewa bayan ta haihu lafiya a asibitin jami’ar Niger Delta, sai jikin ta ya rikice wanda ya sa aka garzaya da ita zuwa sashen kula da rashin lafiya mai tsanani (ICU) a Federal Medical Centre Yenagoa, inda da misalin karfe 2:45 na safiyar jiya Talata, ta ce ga garin ku nan.
KANO: Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Matasa Biyu Bisa Zargin Damfarar Sama Da Mutum 500 Da Sunan Aljannu
Dangin ta sun bayyana cewa likitoci sun yi iya kokarinsu don ceton rayuwarta, amma ta shiga wani mawuyacin hali ne, inda daga ƙarshe ta cika.
PunchPunch ta ce Ere ta mutu ta bar sana’a+santalan jariran mata guda uku rigis, lamarin da ya jefa yan uwan ta da mai gidan ta cikin alhini.
-
News7 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News5 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
-
News7 days ago
Majalisar Dokokin Kano Ta Dakatar Da Shugabannin Kananan Hukumomin Bagwai, Rogo Da Bebeji
