Connect with us

News

Gwamnan jahar barno ya zama gwarzon gwamnoni

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Gwamnan jahar barno ferfesa babagana umara zulum ya zama gwarzon gwamnonin arewa maso gabashin Nigeria.

Advertisement

Zulum din dai ya lashe zabanne bayan  Wani zaban da akayi ne da takwarorinsa na wasu jahohin da dama inda ya lashe na farko a kan jajircewa da Kuma wasu ayyukan da ya keyiwa jaharsa bayanshi wasu gwamnonin arewa suke take mass baya inda akasamu wasu sunzo na biyu 2da na uku

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending