Connect with us

Uncategorized

An Sanya Ranar Ɗaurin Auren Lawan Garba da Maryam Sulaiman Sankara

Published

on

IMG 20260709 WA0003

Iyalan marigayi Alhaji Garba Mai Gishiri PZ da kuma iyalan Alhaji Sulaiman Isah Sankara sun gayyaci ‘yan uwa, abokai da daukacin al’umma domin halartar  auren ‘ya’yansu, Lawan Garba (Namaka Fagge) da Maryam Sulaiman Sankara.

Advertisements
Advertisements

A cewar sanarwar gayyatar, za a gudanar da Fatiha ranar Asabar, 11 ga Yulin 2026, da misalin karfe 2:00 na rana, a Babban Masallacin Sankara da ke Jihar Jigawa.

Advertisements

Sanarwar ta kuma bayyana cewa za a fara taruwa daga karfe 11:00 na safe a gida mai lamba 79, Titin Kabobo, Fagge ‘C’, kusa da Layin ‘Yan Katifa, Fagge, kafin a tafi wajen daurin auren

Advertisements
Advertisements

Iyalan ma’auratan sun bukaci duk wanda ba zai samu damar halarta ba da ya sanya ma’auratan cikin addu’o’insa, tare da yi musu fatan Allah Ya albarkaci aurensu, Ya ba su zaman lafiya, soyayya da zuri’a ta gari.

An kuma bayyana lambobin waya domin karin bayani ko tabbatar da halarta, kamar yadda ke cikin katin gayyatar bikin.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending