A yau 26 ga watan Mayun 2022 ne za a gudanar da zaɓen fitar da gwani na gwamnonin jam’iyyar APC.
Yan takara da dama ne za su fafata a zabukan fitar da gwanin.
Ina so a biya ni diyyar kisan ‘yata a Anambra, in ji mahaifin Harira
Sai dai ana kyautata zaton a wasu jihohin za a samu maslaha ko kuma sasanci domin fitar da ɗan takara ɗaya tal.
Hakazalika ana sa ran a yau ɗin ne za a gudanar da zaben fitar da gwani na ƴan majalisar wakilan tarayya.
