News
TINIBU YA KAIWA BUHARI ZIYARA A FADARSA DAKE ABUJA
Daga Yasir sani Abdullahi
Shugaban kasa muhammadu buhari ya karbi bakwancin bolaji ahmad tinibu a jiya alhamus a Fadarsa dake Abuja
Bola tinibu da shine jigo a jam,iyyar Apc Kuma Dan takarar shugabancin kasa a jamiyyar Apc ya Kai Masa ziyarar ne Dan da irin yadda shugaban kasa ya tsaya Kai da fatan wajan ganin an Sami nassarar zaben fidda gwani lafiya da akayi a Abuja a filin equl square
Dan takarar shugaban kasar ya samu rakiyar gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, zuwa fadar shugaban kasa
Idan ba,amantaba tinubu ya Sami nasara ne da samun kuri,u 1271
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
