Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano ta ce ta cafke wani mutum da ake zargi da yin wa jami’anta sojan gona, inda yake...
Tsohon Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), reshen jihar Kano, Comrade Abbas Ibrahim, ya jaddada muhimmancin gudanar da aikin jarida cikin tausayawa da hikima, musamman...
Shugabar ƙungiyar African Health Initiative Project (AHIP), Dr. Mairo Bello, ta yi kira ga al’ummar jihar Kano, musamman matasa, da su maida hankali wajen koyon sana’o’i...
Kotun Majistare da ke zamanta a Kano ta ba Malam Ibrahim Isa Makwarari beli kan kuɗi Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin mallakar...
Rundunar ƴansandan Najeriya ta janye matsayarta ta farko na cewa babu sahihan bayanai kan rahotannin sace mutane a ƙauyen Kurmin Wali da ke ƙaramar hukumar Kajuru...
Rundunar Sojin Najeriya ƙarƙashin Operation FANSAN YAMMA (OPFY) ta ce ta dakile wani harin kwanton bauna da ‘yan ta’adda suka kai musu a kan hanyar Bingi–Kekun...
Wasu gungun ɓatagarin da ake zargin ƴan daba ne sun cinna wa wani wurin sayar da karan yin gurasa wuta a unguwar Rijiya Biyu da ke...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gana da Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, a Abuja, inda suka tattauna matsalolin tsaro da kuma kisan wata...
Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta wanke ɗan gwagwarmaya kuma mai sharhi kan al’amuran jama’a, Muhammad Mahadi Shehu, tare da kamfaninsa, Dialogue Global Links...
Rundunar Hadin Kai ta Sojin Nijeriya ta gano wani wuri da mayakan kungiyar Boko Haram suke boye magunguna da man fetur da sauran kayayyakin da suke...
Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, Birgediya Janar Buba Marwa ya ce hukumar ta kama masu safarar ƙaya 77,792 tare da...
Ana zargin wani dalibi ya rataye kansa har lahira saboda an cinye masa Naira 600,000 a wurin cacar kwallon kafa. Dalibin da ke aji uku a...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da buɗe fara rejistar neman guraben karatu a ƙasashen waje na shekarar 2026 ƙarƙashin Petroleum Technology Development Fund (PTDF), domin bai wa...
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta soki matakin gwamnatin Tarayya na kafa babbar matatar zinare a jihar Lagos, tana mai cewa shirin ya saɓa wa ka’idojin adalci,...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke cewa an sace wasu mabiya addinin Kirista aƙalla 163 a yankin ƙaramar hukumar Kajuru. AMINIYAAMINIYA ta...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya yi Allah-wadai da kisan matar aure da ’ya’yanta shida a Jihar Kano. An kashe Fatima...
Shugaban limaman birnin Ilorin a jihar Kwara Sheikh Muhammad Bashir Saliu, ya rasu yana da shekaru 75. Rahotanni sun ce ya rasu ne bayan yi masa...
Tanka mai ɗauke da dizal ta kife a gadar Tincan Liverpool da ke yankin Apapa a jihar Legas, inda wasu mazauna unguwa da masu wucewa suka...
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ranar Lahadi ya yi gargaɗin cewa za su gwabza yaƙi da duk ƙasar da ta kuskura ta kai hari kan Shugaban Addini...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta sanar da cafke wani mutum mai suna Sule Gurmu, wanda ake zargi da kashe matarsa, Umaima Maidawa, mai shekaru 25,...