Duk da rade-radin da ke yawo a fagen siyasar Kano cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa APC a Litinin,...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya yi gargaɗin cewa yawaitar amfani da rundunar soji wajen ayyukan tsaron cikin gida a...
Ƙungiyar Amotekun mai samar da Tsaro a yankin jihohin yammacin Najeriya ta sanar da kama mutane 38 da aka samu a cikin wata mota kirar Mercedes-Benz...
Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta kama wani da ake zargin yana dillancin miyagun ƙwayoyi tare da wasu mutum biyar da ake zargin ƴan daba ne, a...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, Mataimakinsa Kashim Shettima, tare da wasu manyan jami’an fadar shugaban ƙasa, na shirin kashe Naira biliyan 12.2 wajen tafiye-tafiye a cikin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta shirya kashe N3.2 biliyan domin tsaftace ofisoshinta da kuma abinci da kayan makwalashe a kasafin kuɗin...
Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana dalilin da ya sa take shirin sakin mutum 70 da ake zargi da aikata laifukan da suka shafi ta’addanci. Gwamnatin ta...
Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun shirya bayyana wata gagarumar yarjejeniya da aka kulla domin karfafa zaman lafiya da inganta karatu a jami’o’in kasar...
Aƙalla mutane 10 ne ake zargin sun rasa rayukansu, ciki har da kansilar mazaɓar Akete a ƙaramar hukumar Donga ta jihar Taraba, sakamakon wani sabon rikici...
Wani dan jarida a Jihar Kano kuma ma’aikacin Premier Radio, Alhaji Aminu Abdullahi Ibrahim, ya shirya wani taron horaswa tare da rabon audugar mata kyauta domin...
Manoman rake na Jihar Kano na fuskantar ɗaya daga cikin mafi munin barazana ga sana’arsu a ’yan shekarun nan, yayin da wata tsutsa mai hatsari ta...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe wasu makarantun koyar da kiwon lafiya da kuma asibitoci masu zaman kansu guda 20 da aka buɗe ba bisa...
Wasu sabbin ma’aurata sun mutu sakamakon fashewar wata tukunyar iskar gas da ta auku a gidansu da ke birnin Islamabad, fadar Pakistan, inda suke kwana bayan...
Iran ta sha alwashin daukar fansa muddin Amurka ta kai mata hari da sun an taimakon masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a kasar. Iran ta...
Babbar Kotun Jihar Kano, karkashin Mai Shari’a Aisha Yau, ta yanke wa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe jaririn da ya haifa...
Wani likita mai suna Ahmed MS ya bayyana cewa cin awara na iya taimakawa wajen rage tashin hawan jini da kuma daidaita bugawar jinin mutum. Likitan,...
Rundunar ‘yan sanda Kano ta sanar da ƙwace babura 104 da kama masu su saboda saɓa dokar da ta haramta yin “acaɓa” a cikin garin Kano....
Hukumar kashe gobara ta tabbatar da ceto gawar mutane biyu da suka faɗa cikin rijiyoyi a wasu yankuna daban-daban na jihar Kano. Kakakin hukumar, Saminu Yusuf...
Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta cafke wani magidanci, mai shekaru 28, bisa zargin aikata lalata da ’yar cikinsa mai shekara takwas, inda ake zarginsa da yi...
Rahotanni sun bayyana cewa Amurka ta kama tsohon Ministan Kuɗi na Ghana, Ken Ofori-Atta. Wata sanarwa da tawagar lauyoyin sa ta fitar ranar Laraba ta bayyana...