A wasu sassan Jihar Kano, fargaba na ci gaba da yaduwa a tsakanin al’umma, musamman mata masu zaman gida, sakamakon rahotannin kisan gilla da ake samu...
A ‘yan shekarun nan, ana yawan samun rahotannin kisan-gilla a Jihar Kano inda akasari kisan ke tayar da hankalin jama’a. Duk da cewa a faɗin Nijeriya...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kashe fiye da ‘yan bindiga 40 a hare-haren sama da ta kai a wasu sassan Jihar...
Kungiyar BSAF Health and Cancer Advocacy Network (BSAF-HCAN) ta yabawa Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano bisa gaggawar daukar mataki tare da nasarar kama wadanda ake zargi...
Fiye da Musulmai miliyan uku daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ne suka hallara a Jihar Katsina domin halartar bikin Mauludin marigayi jagoran...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta fara gudanar da bincike kan wani mummunan kisan gilla da aka yi wa wata mata da ’ya’yanta shida...
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) reshen Jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai shekaru 20 bisa zargin yunƙurin shigar da...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF), ta hannun sashen sama na Operation Hadin Kai (OPHK), ta hallaka fiye da mayaƙan ƙungiyar ISWAP 10 a hare-haren sama...
Aƙalla adaidaita sahu 17 da kuma tankokin dakon man fetur guda biyu ne suka kone ƙurmus sakamakon Gobara biyu da suka tashi a wasu gidajen mai...
Mutane a kauyen Jagalari da ke Karamar Hukumar Fune a Jihar Yobe, sun nakasta wani da ake zargi barawon dabbobi ne Rahotanni sun bayyana cewa lamarin...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) sun gurfanar da Amadu Sule, Daraktan Kamfanin TMDK Terminal Limited, a gaban kotu kan zargin sama da...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da ma’aikata uku biyo bayan mutuwar wata mata mai suna Aisha Umar, a Asibitin Abubakar Imam Urology Center da ke Kano,...
Sojojin dake aiki a karkashin rundunar 6 Brigade, sector 3 da kuma ‘Operation Whirl Stroke’ sun kama wasu maza biyu da ake zargi da safarar bindigogi...
Wata mata maii suna, Nnenna Anozie, matar John Anozie, wanda tsofaffin jami’an rundunar SARS suka sace a watan Yunin 2017, ta nemi babbar kotun tarayya da...
Hukumar Hana Safarar mutane na kasa NAPTIP a ranar Talata ta bayyana cewa jami’an ta sun ceto wasu yara 58 daga cikin 300 din da suka...
An sake samun wasu sabbin hare-haren ƴan bindiga a sassan jihar Katsina dai dai lokacin da ake jita-jitar cewa gwamnatin jihar na wani shirin sakin ɗimbin...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana kansa a matsayin muƙaddashin shugaban ƙasar Venezuela, kwanaki kaɗan bayan ya kai hari ƙasar inda aka kama Shugaba Nicolas Maduro...
DAGA AHMAD MUHAMMAD SANI GWARZO, ANIPR Wata sanarwa da aka fitar ga manema labarai ta yaba da irin gagarumar gudummawar da Aminu Abdullahi Ibrahim ke bayarwa...
Duk da rade-radin da ke yawo a fagen siyasar Kano cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin sauya sheka daga jam’iyyar NNPP zuwa APC a Litinin,...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya yi gargaɗin cewa yawaitar amfani da rundunar soji wajen ayyukan tsaron cikin gida a...