Ƙungiyar Ma’aikatan Jinya da Unguwar Zoma ta Najeriya (NANNM-FHI) ta bayyana rashin amincewarta da wata sabuwar wasiƙa da Hukumar Albashi, Kuɗin Shiga da Ƙarin Albashi ta...
Ƙungiyar Shugabannin Hukomomin Gwamnatin Tarayya a Najeriya (NAFOHEADS) ta bayyana cewa sabon mafi ƙarancin albashi na Naira 70,000 da gwamnatin tarayya ta ƙaddamar, ya rasa kima...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta gano wasu kura-kurai masu girma a tsarin biyan albashi, ciki har da ma’aikata 240 da ke karɓar albashi sau biyu....
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta ƙasa (ALGON), Alhaji Haruna Ƙanƙara, ya bayyana cewa har yanzu jihohi 20 a Najeriya ba su fara biyan sabon tsarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta amince da karin albashin ma’aikata daga kashi 25 zuwa 35 na ma’aikatan tarayya. Tsarin albashin ya hada da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnatin tarraya za ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zai aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsara Albashi na kasa RMAFC ta bayyana cewa a kwai wasu ma’aikatan Babban Bankin Najeriya da albashin su ya ɗara na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta yi watsi da tayin gwamnatin kasar na karin kashi 25 kan mafi karancin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke Kula da Rabon Tattalin Arzikin Kasa (RMAFC), ta amince da yin karin albashi na fiye da kaso 114 cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A shekarun baya kafin zuwan gwamnatin Buhari, ma’aikata a Najeriya abin sha’awa ne a wajan mutanan gari, saboda yadda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kara mafi karancin albashin ma’aikatanta daga Naira 30,000. Ministan Kwadago,...