Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta shigar da tuhuma guda uku kan tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, bisa zargin shi da hannu bisa...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) sun gurfanar da Amadu Sule, Daraktan Kamfanin TMDK Terminal Limited, a gaban kotu kan zargin sama da...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya caccaki gwamnan jihar Kaduna mai ci, Sanata Uba Sani, kan yadda yake bayyana goyon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Koda Bola Ahamad Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe Abbas Lawal a matsayin minista daga Jihar Kaduna. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya ce idan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu ya masa tayin zama minista a gwamnatin sa,...
A jiya Talata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da samar da motoci da kuma ayyukan kiwon lafiya kyauta na tsawon mako guda domin sauƙaƙa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya amince da yin afuwa ga fursunoni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar LP, Peter Obi, ya musanta zargin bai wa jami’an tsaro umarnin tsare Gwamnan Jihar Kaduna,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce da ya ga dama ya ya rama abin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ce shi ne ya sanar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game...