DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi naira biliyan 99.2 na shekarar 2024 ga majalisar dokokin jihar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke kasafin kudin Jihar Ribas na Naira biliyan 800 na shekarar 2024 da Gwamna Siminalayi Fubara ya gabatar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin jihar na shekarar 2024 da ya kimanin naira biliyan 800....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi wasika, kan kudirin kasafin kudin kananan hukumomi 44 na shekarar 2024 na sama da naira...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawan Najeriya da ta Wakilai sun yi wa kasafin kuɗin ƙasar na 2024 karatu na biyu ranar Juma’a kwana biyu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sakkwato a yau Juma’a ya gabatar da daftarin kudurin kasafin kudin shekarar 2024 na naira biliyan 270...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya mika wa majalisar dokokin jihar daftarin kasafin kudin shekarar badi da yawan su ya kai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake gabatar da wani ƙwarya-ƙwaryan kasafin kudin bana ranar Talata na naira biliyan 24 a gaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta amince da karin naira biliyan 55 a kasafin kudin jihar na bana. Amincewar ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A safiyar Juma’a Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai gabatar wa Majalisar Dokoki ta Tarayya daftarin kasafin shekarar...