Majalisar Dattawan Najeriya na shirin ƙara yawan alƙalan Kotun Ƙoli daga 21 zuwa 30, domin rage cinkoson shari’o’i da ke taruwa a gaban kotun da kuma...
Wani ɗan ƙasa mai kishin jihar Kano, Alhaji Abdussalami Muhammad Yaro, ya bayyana damuwa mai zurfi dangane da jinkirin yanke hukunci a Kotun Koli kan rikicin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Koli ta yi watsi da karar da wasu Antoni Janar na jihohi suka shigar, suna kalubalantar dokar da ta kafa Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agusta....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙoli ta ce za ta sanar da ranar da za ta raba gardama a ƙarar da David Ombugadu na jam’iyyar PDP...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takararar Kansila a mazabar Unguwar Tudu dake karamar hukumar Gwarzo Muslim Yunus Abdullahi ya taya Abba Kabir Yusuf murnar nasarar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya bayyana nasarar da gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu a kotun...