A Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya, wasu fusatattun Matasa sun kashe mutane uku ta hanyar ƙona su da ransu, bayan zargin su da hannu a...
Sana’ar gashin masara wadda aka fi sanin mata na gudanar da ita, musamman daga yankunan Kudancin Najeriya, na ƙara samun karɓuwa a tsakanin matasa maza a...
Tsohon Shugaban Rundunar Sojin Kasa na Najeriya, Laftanal Janar Azubuike Ihejirika (ritaya), ya yi kira ga gwamnati da ta duba yiwuwar fara tilasta wa matasa samun...
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Shamsuddeen Ado Abdullahi Unguwar Gini, ta tura wasu matasa biyu gidan...
A wani gagarumin mataki na ci gaba, Isa Abdullahi Gwamya, wanda ya kafa ƙungiyar Nigerian Investment Unique (NIU), ya kaddamar da shirin da ke da burin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kano ta sake nanata kudirinta na cika alkawurran da ta dauka lokacin kamfe, musamman wajen koyar da matasa da mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fusatattun matasa a unguwar Gandun Albasa da ke jihar Kano suka kai hari makarantar Islamiyya ta Wada Sagagi, inda suka yi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon mai tsawatarwa a zauren majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya roki shugaban kasa, Bola Tinubu, ya saurari kuka da korafin ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Awara, wani nau’in kayan abinci ne na gida da ake yi daga Waken Soya, yanzu haka ana tsananin bukata ta a yankuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Ola Olukoyede, ya bayyana damuwarsa kan yadda matasan Najeriya ke...
DAGA FATIMA SULAIMAN SHU’AIBU Bincike yayi nuni da cewa babbar matsalar dake damun matasa a wannan lokaci shine batun rashin aikinyi dake kara zama babbar barana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu fusatattun matasa sun kashe wani Tsoho mai shekaru 50 da ake zargin da satar Shanu mai suna Yahaya Adamu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kamfanin Google ya sanar da shirin bai wa mata da matasa dubu 20 horo a kasar nan kan fasahar yanar gizo...
DAGA ABDULKADIR MUHAMMAD TUKUNTAWA. A ko wacce Rana irin ta yau ake gudanar da bikin ranar matasa ta duniya Wanda majalisar dinkin duniya ta ware ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun cafke wasu matasa hudu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne da suka kware...
DAGA KABIRU BASIRU FUKATAN Wasu fusatattun matasa sun ƙone wani Baburin Adaidaita Sahu a yankin Unguwar Ƙofar Famfo dake jahar Kano. Matasan sun zargi masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga karamar hukumar Fagge da ke jihar Kano na nuni da cewa wasu matasa sun kewaye tsohon ginin kamfanin jaridar...
Yayin da ake ci gaba da tunkarar zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a Najeriya, matasa, kungiyoyin fafutuka da wasu masu ruwa da...
Wata da ke zamanta a yankin Gwagwalada a Abuja, ta tsare wasu makiyaya biyu da suka amsa laifin yin garkuwa da wata mata tare da yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da zargin yin garkuwa da wasu yara da...