DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen ɗan ƙwallon duniya Cristiano Ronaldo ya ce shi da babban abokin hamayyarsa a fagen ƙwallon ƙafa, Lionel Messi “sun sauya tarihin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Magoya bayan Paris Saint-Germain sun yi wa Lionel Messi ihu a yayin da yake buga wasansa na karshe a kungiyar.Lamarin ya...
Lionel Messi na shirin buga wa tawagar Argentina tamaula a karon farko tun bayan lashe kofin duniya a Qatar a 2022. Argentina ta samu...
Dan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe ya dawo atisaye bayan raunin da ya ji sati biyu da suka wuce. Mbappe ya dawo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Paris Saint Germain ta shiga tattaunawar tsawaita kwantiragin fitaccen dan wasanta Lionel Messi na Argentina. Luis Campos, mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Xavi Hernandez, a yau Talata ya ce dawowar Lionel Messi zuwa ƙungiyar ba...
Daga mujahid danlami garba Manchester United ta rubanya kokarinta kan saye ɗan wasan baya a Lille Sven Botman inda suke burin doke AC Milan wajen daidaitawa da ɗan wasan mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Barcelona tana sake yunkurin daukar dan wasan tsakiyar Manchester United Paul Pogba, mai shekara 29, bayan kungiyar da ke Sifaniya ta sanya hannu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Real Madrid ta fara yanke kauna a fatan da take na doke Manchester City wajen sayen tauraron dan wasan Borussia Dortmund Erling...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Barcelona ta bayyana sha’awarta ta sayen Marcus Rashford. A shekara ta 2019 Rashford ya amince da kwantiragin karbar albashin fam...
Daga yasir sani abdullahi Dan wasan Faransa Kylian Mbappe mai shekara 23 ya kwadaitu da Liverpool bayan raina kwazon Real Madrid a karawarsu ta zakarun Turai da kungiyarsa ta Paris...