DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja tsakanin kan iyakar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da yanke duk wata hulɗa da ta danganci haɗin-kai ta fannin soji da ƙasar Amurka “nan-take”....
Nijar ta hana a tsallaka iyakarta, sa’o’i 72 bayan sanar da bude boda kasar da Nijeriya kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito Har ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Nijar ta soma amfani da tashar samar da hasken lantarki ta sola mafi girma ranar Lahadi domin cike gibin lantarki da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kakaba dokar hana fitar da Makamashin iskar Gas zuwa Najeriya da wasu kasashe, kamar yadda yake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban mazauna birnin Yamai sun fara zaman dirshan na sai yadda hali ya yi a harabar sansanin sojan Faransa da zummar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce Fargabar da ya ke yi kan matsalar juyin mulki a jumhuriyar Nijar wanda ya kafa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dattawan Arewa tayi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya dage takunkumin tattalin arziki da aka kakabawa Jamhuriyar Nijar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar zauren cigaban tattalin arzikin Arewa ta bayyana cewa matsakaicin asarar kudi na mako-mako sakamakon rufe iyakokin Nijar da Najeriya ya kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gomman masu zanga-zangar lumana sun fito kan titunan birnin Katsina don yin tir da da juyin mulkin sojoji suka yi a Jahuriyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sojojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun ce a shirye suke su tattauna da kungiyar raya tattalin arzikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na shan suka a gida game da barazanar da ya yi ta amfani da ƙarfin soja don...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Motocin da ke cike da kaya da ke shiga Nijar a halin yanzu sun makale a garin Jibia da ke kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kasar Senegal ta ce za ta shiga duk wani matakin soji da kungiyar ECOWAS za ta bada umurni a Jamhuriyar Nijar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga jihar Neja a Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da manoma a wani ƙauye da ke karamar...