DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni sun ce matsalar tattalin arziki da tsadar rayuwa na jefa ‘yan Najeriya da dama cikin yanayin fita daga hayyacin su, abinda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyoyin da kiraye-kirayen sake fita zanga zangar adawa da manufofin gwamnati da suka haddasa matsi da tsadar rayuwa ga al’ummar Najeriya. Duk da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dan gani kashenin Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu kuma jigo a jam’iyyar APC, mai Mulki Joe Igbokwe, ya yi martani akan cewa...
Daga Watan Agusta 2023 Zuwa Agusta 2024: Waɗannan watanni 12 na shekara ɗaya cif-cif, sun zo wa talakawan Najeriya a halin da ba a taɓa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta aike da wasu daga cikin waɗanda suka gudanar da zanga-zangar tsananin rayuwa zuwa gidan yarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da al’ummar Musulmi ke shirye-shiryen bukukuwa da shagulgulan Babbar Sallah, malejin tsadar rayuwa a Najeriya ya yi tashin roket fiye...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsananin matsin rayuwa da jama’a ke ciki ya fara jefa mutane neman tallafi ko ta halin kaka, inda a ‘yan kwanakin nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisar dattawa na jihar Kaduna kuma mai sharhi kan al’umma, Sanata Shehu Sani, a ranar Litinin, ya ce matsalar tattalin...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojan Nijeriya ta musanta rade-radin da ake yi mata cewa tana yunkurin yin juyin mulki ga zababbiyar gwamnatin shugaban Nijeriya, Bola...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadado ta NLC, ta zargi gwamnatin tarraya da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a lokacin zanga-zangar da ƙungiyar ta shirya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rade-radin cewa Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya gargadi Shugaba Tinubu game da juyin mulki ba gaskiya Sai dai, akwai shafukan sada...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Awara, wani nau’in kayan abinci ne na gida da ake yi daga Waken Soya, yanzu haka ana tsananin bukata ta a yankuna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu matan aure a karamar hukumar Igabi sun yi zanga-zangar lumana don nuna damuwa kan halin da ake ciki Matan su...