DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta musanta zargin da gwamnan Jihar Zamfara ya yi cewa tana tattaunawa da ‘yan bindiga da ke addabar jihar. Ministan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojoji na musamman na rundunar hadin guiwa da ke aiki a shiyyar Arewa maso Yamma a karkashin jagorancin babban kwamandan runduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ’Yan sandan a yankin Karasuwa na Jihar Yobe sun cafke wasu da ake zargin ’yan bindiga ne, dauke da makamin roka,...
DAGA A YASIR SANI ABDULLAHI. Yayin da ‘yan Najeriya kuka dangane da halin raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fama da ita, tun bayan cire tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatinsa na magance matsalolin tsaro da ke addabar jihar da kuma dawo da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Yan bindiga sun yi barazanar auren ‘yan matan da suka yi garkuwa da su idan iyayensu suka gagara biyan kudin fansa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoma a jihar Zamfara na cikin fargabar yin noma a bana, saboda kalubalen tsaro da jihar ke cigaba da fuskanta. Daya...
DAGA KABIRU BASIRU Jami’an tsaro a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce sun ceto ƙarin mutum biyar daga hannun ‘yan fashin daji a yau...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 40 ne ’yan bindiga suka kashe, ciki har da jami’an tsaro, a jihohin Kebbi da Zamfara a...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da ke aiki a jihar su tattara su fice ba tare da bata wani...
Hukumar Tsaron ta Sibil Difens (NSCDC), ta yi nasarar cafke wasu mutum hudu yayin da suke yunkurin sace wata jaririya a Jihar Zamfara. Hakan na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Ma’aikatar Ilimi ta Zamafara, ta ce gwamnatin jihar ta ba da umarnin bude makarantu 45 da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI Gwamnatin jihar Zamfara ta ce har yanzu akwai makarantun sakandare akalla guda 75 da suka shafe...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hedikwatar rundunar Yan sanda da ke Abuja ta nada sabbin kwamishinonin ‘yan sanda zuwa jihohin Kano, Zamfara da...