Mazauna akalla kauyuka 30 daga Dan-Isa da Kagara, a karamar hukumar Kaura-Namoda, Jihar Zamfara, sun gudanar da zanga-zanga a Gusau, babban birnin jihar, a ranar Alhamis,...
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai karkashin jagorancin wani fitaccen kasurgumin dan bindiga mai suna Babaro sun kwace iko da jagorancin karamar...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa, musamman Sahara Reporters, da ke cewa wata mata mai suna Zainab Muhammadu na...
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Kaura Namoda/Birnin Magaji a Jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji, ya ce ‘yan bindiga sun sace fiye da mutane 200...
‘Yan bindiga sun sace mata kimanin 27 da ke rakiyar kai wata amarya a kauyen Kumi a karamar hukumar Maru da ke jihar Zamfara. Rahotanni sun...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama bama-bamai 942 da aka boye a cikin wata mota da ke kan hanyarta...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Wata musayar wuta da aka yi a tsakanin ƴan bindiga da dakarun tsaro na sakai CPG a jihar Zamfara PRNIGERIAN ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin tsaro a Najeriya sun tsaurara matakan tsaro tare da sa-ido sosai a birnin Kano, bayan da wani rahoton da hukumomin tara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Sama da mutane 10,000 ne suka rasa matsugunansu yayin da gonaki da wasu kadarori na miliyoyin naira suka lalace sakamakon ambaliyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata sabuwar cuta da ba’asan ta ba ta halaka mutane 4, tare da wasu mutane 177, da suka kamu a jihar Zamfara....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daruruwan mutanen da suka tsere daga kauyen Bini da ke yankin karamar hukumar Maru a jihar Zamfara, sun taru a fadar gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa wata cuta da ta bullo a jihohin Sokoto da Zamfara da ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu a kan dokar da ta haramta sayar da burodin da ba a lika takardar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wata gobara ta lalata shaguna da dama tare da kashe mutum daya a babbar kasuwar Gusau da ke jihar Zamfara. Jaridar DAILY...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A wani hari da suka kai lokuta daban-daban a kauyukan dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara ƴan bindiga sun kashe mutum...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kwarin gwiwarsa na cewa ba ya tsoron a sake zaben gwamna, inda ya ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana hukuncin kotun ɗaukaka kara a matsayin koma baya na wucin gadi. A ranar Alhamis...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga sun shiga wani kauye a jahar Zamfara inda suka sace wani dagaci da sauran Mutane Yan bindiga sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa gwamnatinsa na da isassun bayanai da ke tabbatar da cewa akwai wasu jami’an Gwamnatin...