News
A.A Zaura Ya Ware Naira Miliyan 200 Domin Bawa Ɗalibai Mutum Dubu 10 Ƴan Asalin Jihar Kano Tallafin Karatu

Daga kabiru basiru fulatan
A yunƙurinsa na ganin ya taimakawa matasa maza da mata a harkar ilimi a jihar Kano, His Excellency Abdulsalam Abdulkarim A.A Zaura ya ware naira miliyan 200 dan bawa ɗalibai mutum dubu 10 tallafin karatun gaba da sakandire.
Saboda haka ake sanar da dukkan ɗalibai ƴan asalin jihar Kano da suke karatu a kowacce makaranta dake faɗin ƙasar nan, da suke da buƙata da su shiga cikin wannan link ɗin su cike domin samun wannan tallafi.👇👇👇
Allah ya bada sa’a, Amin.
#zauraproject