News
Ƴan Nijar na ce-ce-ku-ce kan yawan mashawartan kakakin majalisa fiye da 1,000
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Al’ummar Jamhuriyar Nijar na ce-ce-ku-ce game da yawan mashawartan kakakin majalisar dokoki kasar inda yanzu haka suka hauradubu daya.
Daga cikin mashawartan, jam’iyar shugaban majalisar dokokin, Seni Oummaru, MNSD Nasara ta kwashi mutum 600 ita kadai sai jam’iyar PNDS mai mulki da ta ke da mutum 250.
Majalisar na biyan ko wane mashawarci CFA jika 302.000 duk wata, kamar yadda zaku ji a cikin wannan rahoton da Tchima Illa Issoufou ta aiko daga Yamai.
Advertisements
