Interview
KANANAN YARA MABARATAN DANJA: Yara wata kadara ce mai mutukar muhimmamci ga rayuwar al, ummar mu ta gobe.-Comr Abba Alra-iwas
Barace Barace kananan yara akan danger banbar matsala ce kuma barazana ce ga rayuwar al, umma domin shi yaro halittar Allah ne da ake haifar shi daga cikin mahaifiyar shi wanda ba ze iya temakawa Kansa.
ko ya Amfanar da kansa ba ballatana ya amfani wanin sa banda aikin kuka babu wani abu da ze iya shima kukan yana yi ne domin nuna yunwa ko kuma nuna rashin jindadi yanayin da yake.
Kuma shi wannan yaron yana bukatar temako ne daga ranar da aka haifeshi zuwa ranar da ze kai Shekara goma shatakwa (18)
Yaro wata kadara ce kuma kadara mai mutukar muhimmamci ga rayuwar al, ummar mu ta gobe.
Barace barace kananan yara akan danger banbar matsala ce dakan iya jagorantar yaran wajen jefasu cikin laifunfukan da za su addabi Al, umma cikin sauki a wani bangaren ma su kan afkawa cikin manyan laifunfukan da za su hana al, umma sakad.
Barace barace kananan yara akan danger kan iya jawo matsalolin kamar haka;- 1) bautar da yara ta hanyar sa su aikin da yafi karfin su.
2) shaye shaye.
3) fataucin kayan maye.
4) sata/ kwace.
5) cikin shaigye.
6) karuwanci.
7) yankan aljuhu.
Don haka mu ke kira ga al, umma maza da mata , masu mulkin gargajiya iyayen kasa, yan siyasa mahukunta da kuma sauran shuwagabanin al, umma da su futo su yaki wannan matsala don wanzar da zaman lafiya a cikin al, umma.
*Comr Abba Alra-iwasp
-
News4 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News4 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
-
News1 day ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
