News
Manyan ministocin Birtaniya biyu sun yi murabus .
Daga yasir sani Abdullah
Manyan ministocin Birtaniya biyu sun yi murabus sakamakon ce-ce-ku-cen da ake yi kan Firaiminista Boris Johnson.
Ministan kuɗi Rishi Sunak da Ministan Lafiya Sajid Javed duka sun bayar da takardar ajiye aikinsu – wanda wannan lamari ya jawo matsin lamba matuƙa ga Firaiminista Boris Johnson.
Yan Bindiga Sun Harbe Mataimakin Kwamishinan ’Yan Sanda A Katsina
Ana zargin Boris Johnson da yin kalamai da dama masu cin karo da juna. Ko a kwanakin baya sai da
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
