News
An kai hari gidan yari Kuje
Daga kabiru basiru fulatan .
Rahotannin da muke samu sun ce wasu ‚yan bindiga sun kai hari gidan yarin Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja.
PSG ta nada Galtier a matakin sabon kociyanta
Shaidun gani da ido sun ce wasu bama bamai ne suka fashe yayin da wasu majiyoyi sukace an ji karar saukar rokoki a gidan yarin.
Bayanai dai sunce yan bindigar sun kai harin ne da misalin karfe 10 na daren Talata inda da isarsu suka bude wuta.
Mutumin da ya gane wa idon sa ya ce da yawa daga cikin fursunonin da ke gidan yarin sun gudu haka suma jami’an tsaron da ke gidan yarin kowa ya yi ta kansa.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
