Sports
EPL: Liverpool Ta Doke Bournemouth Da Ci 9-0
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta daidaita tarihin lashe babbar gasar Premier a ranar Asabar, bayan da ta lallasa Bournemouth da ci 9 da nema.
Jaridar INDARANKA ta rawaito cewa wasan an buga shi ne a filin wasa na Anfield, kuma wannan wasa ya shiga cikin tarihi musamman irin namijin kokarin da suka yi.
Roberto Firmino da Luis Diaz ne suka zura kwallaye biyu a ragar, yayin da Harvey Elliott da Trent Alexander-Arnold da Virgil van Dijk da Fabio Carvalho da Chris Mepham suma suka kara tasu kwallayen.
Nasarar Liverpool ta yi daidai da wadda Manchester United ta doke Ipswich a 1995, United ta doke Southampton da ci daya a bara, yayin da Leicester kuma ta ci Southampton 9-0 a 2019.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
