Connect with us

News

Sabuwar firaministar Burtaniya Liz Truss ta gana da Sarauniya

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Sabuwar firaministar Burtaniya Liz Truss ta gana da Sarauniya a fadarta da ke Balmoral Castle a wani bangare na shirye-shiryen rantsar da ita a matsayin firaministar kasar ta gaba.

Advertisement

Wannan na zuwa ne bayan da a safiyar yau firaminstan mai barin gado Boris Johnson ya gana da Sarauniyar in da ya mika takardar murabus dinsa.

Abba Kyari ya musanta zargin mallakar kadarori

Advertisement

Sarauniyar ta yi fama da matsalar tafiya, wannan ne ma dalilin da ya sa aka yi ganawar a fadarta ta Balmoral Castle da ke Scotland, a maimakon fadar Buckingham da ke Landan.

BBC NEWS

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending