Connect with us

Sports

Erling Haaland na ci gaba da jan zarensa a gasar Premier

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Matashin dan kwallon da Manchester City ta saya daga Borussia Dortmund Erling Haaland na ci gaba da jan zarensa, bayan da ya ci kwallo a karawar da kungiyar ta yi da Wolvehampton Wanderers ranar Asabar.

Gwamnonin Arewa-maso-Gabas na shirin kafa kamfanin sufurin jirgin sama

Advertisement

A yanzu dan wasan ya ci kwallo a wasanni bakwai da ya yi a jere, abin da ya sa yawan kwallayen da ya zura suka kai 14 a wasanni tara da ya buga.

Kawo yanzu dan wasan shi ne ke kan gaba a yawan zura kwallaye a gasar Premier inda ya zura kwallo 11 a wasa bakwai.

Advertisement
. BBC NEWS
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending