Connect with us

News

Gwamnatin Kaduna ta nuna damuwa kan cunkoso a hanyar Kaduna-Abuja

Published

on

EL, RUFA, I

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta nuna damuwa kan cunkoson da matafiya ke fuskanta a hanyar Kaduna zuwa Abuja babban birnin tarayyar kasar.

 

Advertisement

Sanarwar da ta fitar ta ce yanzu haka suna kan tattaunawa da kamfanin Julius Berger da sauran masu ruwa da tsaki da ke aikin hanyar, don ganin an warware matsalar.

Ma’aikatan wutar lantarki na barazanar sake rufe cibiyar rarraba wuta ta kasa

Advertisement

Matafiya da ke bin ta Kaduna don zuwa Abuja da sauran biranen Najeriya na cin kwakwa, kafin su iya wuce matsanancin cunkoson da ke garin Kaduna a kan titin Kaduna-Abuja.

 

Advertisement

An shafe tsawon lokaci gwamnatin Najeriya na aikin gina titin da ya tashi daga Abuja zuwa Kano, inda ya ratsa jihar Kaduna.

 

Advertisement

To amma a lokuta da dama wasu na sukar tafiyar hawainiyar da aikin ke yi, da kuma yadda ake samun cunkoso da hatsari ga matafiya.

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending