Connect with us

News

Zaben 2023: ‘yan takara sun sa hannu a kan zaman lafiya

Published

on

Kwamitin tabbatar da zaman lafiya na shirya taron sa hannun 'yan takara kafin gudanar da babban zabeImage

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

‘Yan takarar shugaba kasa a zaben 2023 na Najeriya sun sa hannu kan yarjejeniyar tabbatar da zaman lafiya a birnin Abuja.

An ga fuskokin ‘yan takara kamar na jam’iyyar Labour, Peter Obi da mataimakin dan takarar jam’iyyar APC Kashim Shettima da Atiku Abubakar, dan takarar babbar jam’iyyar adawa ta Najeriya.

Advertisement

Ahmed Lawan ya karbi kaddara kan hukuncin kotun da ya soke takararsa

Karin ‘yan takarar sun hadar da na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso da Hamza Al-Mustafa na jam’iyyar AA, akwai Omoyele Sowore na jam’iyyar AAC.

Advertisement

Kwamitin tabbatar da zaman lafiya a lokacin zaben Najeriya karkashin jagorancin Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya) ne ya shirya wannan taro don sa hannu a kan yarjejeniyar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending