Connect with us

Sports

Yan Kwallo 20 Da Suka Buga Wasa Fiye Da 100 A Gasar Zakarun Turai

Published

on

Yan wasa arba’in da bakwai ne suka buga wasanni 100 ko fiye a Gasar Zakarun Turai

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Yan wasa arba’in da bakwai ne suka buga wasanni 100 ko fiye a Gasar Zakarun Turai ta Champions League tsawon shekaru.

 

Advertisement

Aminiya ta ruwaito yadda a Talatar da ta gaba aka soma buga wasanni na hudu-hudu na cikin rukuni a Gasar Zakarun Turai ta bana.

 

Advertisement

Ba Za Mu Sake Amincewa Da Inkonkulusib Ba A Kano —Abba Gida-Gida

Daga cikin wasanni da aka fafata, Chelsea ta doke AC Milan 2-0 a wasan rukuni na biyar da suka a barje gumi a San Siro.

Advertisement

 

Hakan ya sa Chelsea wadda ta doke kungiyar Italiya 5-0 gida da waje a bana ta dare mataki na daya a kan teburin da maki bakwai.

Advertisement

 

Red Bull Salzsburg ce ta biyu da maki shida, sai Milan da Dinamo Zagreb da kowacce tana da maki hurhudu.

Advertisement

 

Da wannan wasan, mai tsaron bayan Chelsea Thiago Silva wanda ya buga karawar ya kuma zama na baya-bayan nan da ya yi wasa na 100 a Gasar Zakarun Turai.

Advertisement

 

Hakan ya sa ya zama na 47 da suka buga wasanni 100 zuwa sama a babbar gasar tamaula ta Turai a tarihi.

Advertisement

 

Mai tsaron bayan Brazil, ya yi wasan farko 20 a AC Miilan, wanda ya fara buga gasar ranar 12 ga watan Satumbar 2009 da Milan ta ci Merseille 2-1.

Advertisement

 

Silva shi ne na biyu da ya buga wasa na 100 a Gasar Zakarun Turai a kakar 2022/23, bayan Angel Di Maria na Juventus a wasa na biyu a cikin rukuni a bana.

Advertisement

 

Ga jerin ’yan wasa 20 da suka yi wasa sama da 100 a Gasar Zakarun Turai:

Advertisement

 

183 Cristiano Ronaldo (Manchester United 59, Real Madrid 101, Juventus 23)

Advertisement

 

177 Iker Casillas (Real Madrid 150, Porto 27)

Advertisement

 

159 Lionel Messi (Barcelona 149, Paris Saint-Germain 10)

Advertisement

 

151 Xavi Hernández (Barcelona)

Advertisement

 

145 Karim Benzema (Lyon 19, Real Madrid 126)

Advertisement

 

142 Raúl González (Real Madrid 130, Schalke 12)

Advertisement

 

141 Ryan Giggs (Manchester United)

Advertisement

 

136 Thomas Müller (Bayern München)

Advertisement

 

133 Sergio Ramos (Real Madrid 129, Paris Saint-Germain 4)

Advertisement

 

131 Manuel Neuer (Schalke 22, Bayern München 109)

Advertisement

 

131 Toni Kroos (Bayern München 41, Real Madrid 90)

Advertisement

 

130 Andrés Iniesta (Barcelona)

Advertisement

 

128 Sergio Busquets (Barcelona)

Advertisement

 

127 Gerard Piqué (Manchester United 4, Barcelona 123)

Advertisement

 

125 Clarence Seedorf (Ajax 11, Real Madrid 25, AC Milan 89)

Advertisement

 

124 Gianluigi Buffon (Parma 6, Juventus 113, Paris Saint-Germain 5)

Advertisement

 

124 Paul Scholes (Manchester United)

Advertisement

 

124 Zlatan Ibrahimović (Ajax 19, Juventus 19, Inter 22, Barcelona 10, AC Milan 20, Paris Saint-Germain 33, Manchester United 1)

Advertisement

 

120 Roberto Carlos (Real Madrid 107, Fenerbahçe 13)

Advertisement

 

119 Xabi Alonso (Real Sociedad 8, Liverpool 39, Real Madrid 47, Bayern München 25)

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending