Connect with us

News

Mutum biyu sun yi ba-hayar ƙulli 193 na hodar ibilis a hannun NDLEA

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Jami’an Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa  NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano kan laifukan da suka shafi safarar ƙwaya.

Advertisement

A wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na Tuwita, ta ce wasu ‘yan kasuwa biyu da ke tsare a hannunta, kwana uku bayan kama su a filin jirgin saman Abuja, sun yi ba-hayar ƙulli 193 na hodar ibilis.

An kashe fitacciyar mawaƙiyar kasar Sudan Shaden Gardood

Haka kuma hukumar ta ce ta samu nasarar ƙwace wasu ƙullin hodar ibilis da aka yi niyyar fasa-ƙwaurinsu zuwa Saudiyya daga Canadana.

Advertisement

Hukumar ta kuma bayyana nasarar kamen da ta yi a fadin wasu jihohin ƙasar cikin makon da ya gabata.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending