Connect with us

News

Sarkin Musulmi Ya Roke ƙungiyoyin kwadago Dasu Janye Batun Shiga Yajin Aiki

Published

on

Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harƙoƙin Addinin Musulunci, NSCIA, Sa’ad Abubakar,
Spread the love

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harƙoƙin Addinin Musulunci, NSCIA, Sa’ad Abubakar, Yayi kira ga ƙungiyoyin kwadago da su janye yajin aikin da zasu shiga a fadin kasar A ranar Talata 3 ga watan Oktoba.

Sultan a wajen taron Bikin cikar ƙasar Shekaru 63 da samun ‘yancin kai a Yau Juma’a a Abuja, ya Buƙace su dasu Ajiye takubbansu “domin maslahar talakawa”.

Advertisement

Gwamnatin Kano Ta Daukaka Kara Kan Hukuncin Diyyar biliyan 30 saboda rusau a Filin Idi

Ya jaddada bukatar tattaunawa don nemo mafita kan batutuwan “maimakon fara yajin aikin”.

“Ni mai bayar da shawarar tattaunawa ne saboda yajin aikin bazai magance matsalolin ƙasar ba.

Wani labarin kumaGwamnatin Kano Ta Daukaka Kara Kan Hukuncin Diyyar biliyan 30 saboda rusau a Filin Idi

Advertisement

 

A yayin da ake cigaba da samun cikas wajen balaguro a filin jirgin sama na Murtala Muhammed dake Legas, biyo bayan komawar da kamfanonin jiragen sama na kasashen waje suka yi zuwa sabuwar tashar jiragen sama, gwamnatin tarayya ta gayyaci kamfanonin jiragen sama na kasashen waje zuwa wani taro a yau.

 

Advertisement

A sakamakon haka, kwamitin da ministan harkokin sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya kafa domin duba rudanin tafiye-tafiye a filin jirgin sama naMurtala Muhammad da kwamitin ministoci zai gana da masu ruwa da tsaki a domin nemo bakin zaren da warware matsalar.

 

Fasinjojin kasa da kasa da suka tashi daga Najeriya a ranakun Laraba da Alhamis sun makale a biranen Legas da Cairo da Doha da Landan, da sauran wurare bayan da madaurin kaya na jirgi ya lalace a sabon filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, al’amarin da ya tilastawa kamfanonin jiragen sama jinkirtawa tare da soke tashin jirage.

Advertisement

 

Har yanzu zuwa karshen mako matsalar tafiye-tafiye na ci gaba da wanzuwa inda fasinjojin ke kwashe sa’o’i a kan layi domin tantance su ta hanyar binciken tsaro

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *