Connect with us

News

Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa.

Published

on

Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa.

Jaridar Inda Ranka ta rawaito Wata majiya ta tabbatar wa wakilinmu cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ki amincewa da takardar murabus din Bala.

Advertisement

Gwamnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce Mako Mai Zuwa Za,a Fara Biyan Yan Fansho 

Sai dai daga biya kuma Gwamnan ya amince da murabus din Bala.

GLOBAL TRACKER ta tuntubi daraktan wayar da kan jama’a, ta shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Kano Hajiya Bintu Nuhu Yakasai ta ce babu wata tattaunawa da ta yi da shi kan lamarin, domin kokarin da ta yi na jin ta bakin sakatariyarsa ya ci tura.

Advertisement

Uwar gida Yakasai ta yi alkawarin karin haske akan lamarin idan har aka samu wata sanarwa a hukumance kan lamarin.

A wani labarin kuma Gwamnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce Mako Mai Zuwa Za,a Fara Biyan Yan Fansho 

Advertisement

Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir zuwa amfani da Gas nan da watanni 36 masu zuwa.

Karaminin ministan Mai, Ekperikpe Ekpo ne ya baiyana haka a yayin baje kolin mai da iskar gas na shekarar bana wanda ake gudanarwa a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.

Advertisement

A wata sanarwa da kakakinsa Louis Ibah ya fitar, ya baiyaan cewar a yanzu haka anyi kawance da kanfanoni masu zaman kansu domin kawo kayayyakin da za’a yi amfani dasu wajen sauya akalar motocin nan da watanni 9 masu zuwa.

Ya ce matakin wani yunkuri ne na inganta yin amfani da Gas a tsakanin motocin kasar a maimakon Man fetir da suka dogara dashi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending