News
Farashin dala ya faɗo a Nijeriya
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Farashin dala na faɗuwa a kasuwannin canjin kuɗaɗe a Najeriya daga naira 1157 zuwa naira 1039 kamar yadda bayani daga kasuwannin canji a birnin Kano
Bayanan sun nuna cewa a safiyar jiya laraba, an sayar da dalar kan naira 1157 ta fadi zuwa naira 1039 a kasuwannin canjin
Babban Bankin Kasa CBN Ya Musanta Rahotannin Karancin Kudade A Bankuna
Wannan na zuwa ne bayan Shugaban kwamitin sauya fasalin hanyoyin tattara haraji na kasa, Taiwo Oyedele ya baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewar sabbin tsare-tsaren da gwamnati ta bullo da su kan batun canjin kudin kasashen waje, za su temaka wajen inganta darajar N
aira.
Advertisements
