Uncategorized
TIRƘASHI: Wasu kaya sai Amale ! Idan Rana ta fito ai tafin hannu baya iya rufeta.
TIRƘASHI: Wasu kaya sai Amale ! Idan Rana ta fito ai tafin hannu baya iya rufeta.
Ina ma’abota Hulda da DATA domin gudanar da harkokin sadarwa ta yau da kullum ! Ga wata Garabasa Ingantaccen Kamfanin Samar da DATA duk fadin Lahiyar Africa na BAHAL DATA,https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bahaldata.ng NIGERIA nayi maku Albishir ya karyar da farashin Data zuwa farashi mafi sauki domin saukaka wa Al’umma masu mu’amala da DATA ako ina suke.
Kamfanin ya karyar da farashin Data kasa warwas domin kyautatawa da saukakawa duk abokan Hulda na Yau da kullum tunda daga Diloli masu sayen na Sari kai harma da masu saye daya daya don bukatunsu na yau da kullum la’akari da yanyi na hauhawar farashi da Wannan Al ummar ta tsinci kanta a ciki.
Wannan yasa Kamfanin BAHAl DATA yayi duba yayi Nazari hadi da hangen nesa don saukaka farashin warwas.
Garabasar saukin farashin ta hada da; Data, katin kira, katin sadarwa na tauraron Dan’ Adam wato satilayit da suka hada da DSTV da duk sauran kafafen sadarwa.
Don haka sai ku garzaya zuwa Babban ofishin namu dake a Garin malumfashi ko Kano Birnin Dabo. Ko kuma tuntubi layukan sadarwa na BAHAL DATA SERVICES; Domin samun taku Garabasa kada abarku a baya.
BAHAl DATA! BAHAl DATA!!! BAHAl DATA!!!
