Connect with us

Uncategorized

Ranar Dimokradiyya:  Ƴan Najeriya Na Fama Da Wahala A Maimakon Romon Dimokuraɗiyya 

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 10 20 at 1.48.05 PM

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

Wani jigo a jam’iyyar NNPP, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo, ya ce ‘yan Najeriya na cikin wahala maimakon ribar dimokuradiyya.

Oguntoyinbo ya baiyyana cewa bayan shekaru 25 na mulkin farar hula, har yanzu Najeriya ba za ta yi tasiri na dimokuradiyya ba.

Rundunar Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Laifin Mallakar Kokon Kan Mutane Takwas

Shugaban jam’iyyar NNPP ya yi amfani da damar wajen yin kira ga shugabannin siyasa da su buga Siyasa kamar yadda doka ta tanada.

Ya ci gaba da cewa hakan zai taimaka wajen tabbatar da cewa kowane mutum ba tare da la’akari da kabila, addini ko siyasa ya samu ribar dimokuradiyya.

Oguntoyinbo ya bayyana haka ne a cikin wata sanarwa da ya fitar domin bikin ranar dimokradiyyar  a ranar Laraba.

Advertisement

Shugaban jam’iyyar NNPP a lokacin da yake magana, ya ce ‘yan Najeriya sun sha wahala tun lokacin da muka fara mulkin dimokuradiyya harzuwa yanzu.

Daga nan sai ya yi amfani da wannan damar wajen yin kira ga shugabanni da su samar da tsare-tsare da za su kara inganta rayuwar al’umma.

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending