News
Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano Ya Rattaba Hannu Kan Kudirin Kafa Masarautu Masu Daraja Ta Biyu
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Gwamna Abba Kabir Yusuf a yammacin yau ya sanya hannu kan dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu a jihar.
Gwamnan ya sanya hannu kan kudirin bayan majalisar dokokin jihar ta amince da shi ya zama doka .
Yan Ta’adda Sun Yi Garkuwa Da Mutane 150 Tare Da Kashe 4 A Zamfara
Sabbin Masarautun ajin biyu sune Rano,Karaye da Gaya.
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
