News
Hezbollah sun kai harin mamaki mai linzami a birnin Haifa na Isra’ila
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon ta ci gaba da yin luguden wuta a yankunan sojoji da kuma wani taro na sojojin Isra’ila a matsugunan da ke arewaci inda ta yi amfani da jirage mara matuƙa da rkoki wajen kai hare-haren.
A wasu saƙonni da ta wallafa a shafin Telegram, ƙungiyar ta ce mayaƙanta sun ƙaddamar da hare-hare ta sama da jirage marasa matuƙa a bataliyar soji mai lamba 7200 da kuma sansanin sojoji da ke kudancin Haifa, inda ta samu “wuraren da aka nufa kai-tsaye”.
Tsarin Karɓa-karɓa Babban Koma Baya Ne A Najeriya —Farfesa Kamilu Sani Fagge
Kazalika Hezbollah ta ce mayaƙanta sun yi luguden wuta a kan wani taro sojojin Isra’ila a matsugunin Ma’alot Tarshiha “da rokoki da dama”.
-
News5 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News1 day ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News6 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
