Connect with us

News

Fadar Mulkin Jamhuriyar Benin Ta Ce An Dakile Yunkurin Juyin Mulki A Kasar

Published

on

images

Wasu sojoji sun yi ikrarin kwace mulki a jamhuriyar Benin a yau lahadi, wadda hakan ya zama wani batu dake barazana ga dimokaraɗiya a ɗaukacin yankin.

Yayin da wata sanarwar da daya daga cikin sojojin ƙasar ta yi alkawarin baiwa al’ummar ƙasar ta Benin tabbacin samun wani sabon yanayi mai cike da walwala da adalci da kuma ɗorewar aiki a aikace.

Advertisement

Kungiyar In’Gausa Ta Jaddada Muhimmancin Kula Da Rayuwar Yara Masu Buƙata ta Musamman

Saƙon ya ƙara da tabbatar da cewa “An dakatar da kundin tsarin mulki tare da rusa dukkan hukumomi da kuma dakatar da ayyukan jam’iyyun siyasa har sai wani lokaci.”

Duk wani ƙoƙarin jin ta bakin mai magana da yawun gwamnati ya ci tura domin.

Advertisement

Sanarwar ta zo ne a daidai lokacin da kasar Benin ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa a watan Afrilu wanda zai kawo karshen wa’adin Patrice Talon mai ci tun shekara ta 2016.

 

Advertisement

FRI HAUSA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending