Connect with us

News

Dan Majalisar Jiha Na Karamar Hukumar Birni Sarki Aliyu Daneji Ya Rasu

Published

on

IMG 20251224 WA0085

 

Ɗan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Birni Sarki Aliyu Daneji ya rasu.

Advertisement

Rasuwar ta sa na zuwa ne mintina kadan bayan an sanar da rasuwar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo, Hon. Aminu Sa’adu

Dan Majalisar Jiha Na Ungogo Aminu Sa’ad Ya Rasu

Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya tabbatar da rasuwar ta sa a shafinsa na Facebook

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending