Connect with us

News

Yan bindinga sunyi garkuwa da  mutane biyu garin katsina 

Published

on

Daga Muslim yunus Abdullahi

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

A jiya ne dai da yammacin ranar asabar wasu yan bindinga sukayi garkuwa da wasu mutane guda biyu agarin Yan Daka dake karamar Hukumar Batsari ta jihar Katsina.

Advertisement

 

 

Advertisement

Lamarin yafarune  da misalin karfe hudu na Rana ne dai Yan bindinga suka shiga garin kimanin awa biyu suna cin karansu ba babbaka kamar yanda mazaunin garin yabaiyana  muna

 

Advertisement

Sojoji Sun Yi Wa ’Yan Bindiga Ruwan Wuta A Kaduna

Ya kara da cewa bayan su tarasu aguri daya sai suka zabi mutum biyu wato da wani magidanci da kuma wata matar aure guda daya suka yi garkuwa dasu

Advertisement

 

Yace tafiyarsu ke da wuya sai suka aike musu da sakon cewa baza su saki mutanen ba har sai an kai musu Naira Million Bakwai amatsayin kudin fansa

Advertisement

 

yace su dai mutanen wannan Garin suna fama fa rashin tsaro. Inda yace su dai mutanan wannan yakin sun fara tunanin su kamar ba Yan Nigeria bane Amma sunce su yanzu sun maida lamarinsu ga Allah

Advertisement

 

ya kara da cewa suna rokon gwamnatin jiha da kuma ta gwamnatin taraiyya da ta dubi al’ummar wannan yankin da idon Rahma da a taimakesu akawo masu dauki domin yanzu yakai kusan kullum sai Yan ta’adda sun kai musu Hari

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending