News
An kori sojojin da suka kashe Sheik Goni Aisami a aikin soja.
Daga idriss Hussain Nguru
…..kuma rundinar soja zata gurfanar da dasu kotun horaswa na soja don musu mummunan hukunci.
Rundinar sojan Najeria ta kori wasu sojojin Najeria guda biyu Adamu Gideon da John Gebriel wanda suka kashe babban malamin addini Sheik Goni Aisami a Jahar Yobe wajen ƙokarin yi masa fashin motarsa bayan ya rage musu hanya a motarsa.
Advertisements
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
